News

Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ...
Kasimu Umar, wani shedan gani da ido, kuma daya daga cikin wadanda suka yi aikin ceton mutanen, yace lokacin da lamarin ya faru sun yi gudu ne, suna kan tsauni domin tsira da rayukan su daga harin na ...
LEGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon mun ji ta bakin wasu ‘yan Najeriya mazauna Ghana kan yajin aikin malaman jami'o'i da kuma rashin kyawun wuraren koyarwa a jami'o'in Gwamnati a ...
JOS, NIGERIA — A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne a kan zamantakewar aure, matsaloli da hanyoyin daidaituwa don zaman lafiya. Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta ...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana bakin cikinsa game da bala'in da ya afku a Libiya da Morocco. WASHINGTON, D. C. - Da yake magana da manema labarai a ranar Laraba ...
Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ...
Da yake yanke hukumci a kotun daukaka karar, Mai Shari’a Hamma Barka ya yi fatali da karar da yace bata da tushe. Ya kuma jadada cewa, hukumcin da kotun sauraron kararrakin zaben ta yanke ya yi daidai ...
A shirin Kallabi na wanan makon mun haska fitila akan yawan karuwar mutuwar aure a kasashen nahiyar Afrika, akasin abinda aka saba gani a lokutan baya, to ko menene dalili? Saurari cikakken shirin da ...
ACCRA, GHANA — Alhaji Farouk Aliu Mahama, dan tsohon mataimakin shugaban kasar Ghana mai rasuwa, ya ce akwai bukatar a gaggauta samar da dokar da zata kare auren Musulmi yadda ya kamata a kasar Ghana.
WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba batun cin zarafin mata a gidajen aure da musamman yadda tsoro yake hana su neman taimako. Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ...
washington dc — ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da ...